'Yan Rohingya sun gindaya sharudda kafin komawa gida

Sauti 20:16
Wasu Musulmi 'yan kabilar Rohingya da ke gudun hijira a kasar Bangladesh.
Wasu Musulmi 'yan kabilar Rohingya da ke gudun hijira a kasar Bangladesh. REUTERS/Adnan Abidi

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan lokacin, kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu manyan labaran da suka faru a makon da ya kare. Daga cikin manyan labaran da ke kunshe cikin shirin akwai batun jerin sharuddan da Musulmi 'yan kabilar Rohingya sun gindaya sharudda kafin komawa gida.