Ra'ayoyin masu saurare kan ranar yaki da yiwa mata Kaciya

Sauti 14:43
Abdurrahman Gambo Ahmad
Abdurrahman Gambo Ahmad © RFI

Shirin Ra'ayoyin ku masu saurare a yau Talata tare da Abubakar Isa Dandago ya bai wa mai saurare damar tofa albarkacin baki kan yadda majalisar dinkin duniya ta ware kowacce ranar 6 ga watan Fabarairu don yaki da yiwa mata Kaciya.