Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan ranar Rediyo ta Duniya

Sauti 15:00
Shirin a yau ya baku damar tofa al'barkacin kan muhimmanci Rediyo ga rayuwar bil'adama.
Shirin a yau ya baku damar tofa al'barkacin kan muhimmanci Rediyo ga rayuwar bil'adama. Capture d'écran : sympl.fr
Da: Azima Bashir Aminu

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na yau tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkanci baki dangane da muhimmanci da Rediyo ke da shi ga arayuwar bil'adama, a dai dai lokacin da Majalisar Dinkin Duniya ta ware kowacce 13 ga watan Fabarairu a matsayin ranar Rediyo ta Duniya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.