Ra'ayoyin masu saurare kan ranar masoya ta Duniya

Sauti 14:54
Shirin ya bayar da damar tofa albarkacin baki kan ranar Masoya ta duniya tare da Zainab Ibrahim.
Shirin ya bayar da damar tofa albarkacin baki kan ranar Masoya ta duniya tare da Zainab Ibrahim. Capture d'écran : sympl.fr

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na yau tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin baki kan ranar Masoya ta duniya da ta gudana a yau, ranar da daruruwan masoya a sassan duniya daban-daban ke amfani da ita wajen nuna shaukin soyayyar da sukewa junansu baya ga musayar kyautuka.