Isa ga babban shafi
Isra'ila- Iran

Netanyahu Na Isra'ila Na Barazanar Karawa Da Iran

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu
Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu rfi
Zubin rubutu: Garba Aliyu
1 Minti

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu yayi barazanar karawa da kasar Iran da kawayenta dake Syria muddin bata kiyayi takalanta fada ba.

Talla

Benjamin Netanyahu  na magana ne a wajen taro na kasa-da-kasa dangane da tsaron kasa a Munich na kasar Jamus.

Ya gabatar da wani karamin jirgin da babu matuki a ci da yace na Iran ne da suka kakkabo a lokacin da ya shiga yankin kasar Isra'ila.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.