Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan abin da ke ci musu tuwo a kwarya

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare daga sashen hausa na rediyo France International rfi tare da Zainab Ibrahim a yau Juma'a ya bai wa mai sauraro damar tofa albarkacin baki kan wani abu da ke ci masa tuwo a kwarya, ko kuma jinjina ko ma yabawa kan wani batu da ya kayatar da shi.

Shirin a yau ya baku damar tofa al'barkacin bakinku kan abin da ke ci muku tuwo a kwarya.
Shirin a yau ya baku damar tofa al'barkacin bakinku kan abin da ke ci muku tuwo a kwarya. Capture d'écran : sympl.fr
Sauran kashi-kashi