Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan harin da Amurka tare da kawayenta suka kai Syria

Sauti 15:03
Ra'ayoyin masu na yau ya mayar da hankali kan harin da Amurka da takwarorinta suka kai Syria.
Ra'ayoyin masu na yau ya mayar da hankali kan harin da Amurka da takwarorinta suka kai Syria. Reuters

Ra'ayoyin masu saurare na yau Litinin tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan harin da Amurka tare da takwarorinta suka kai Syria, bayan da suka zargi gwamnatin shugaba Bashar Al-assad da kai harin makami mai guba kan fararen hula a wajen birnin Damascus.