Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Abdulhakim Garba Funtua kan zamowar Miguel Daiz-Canel shugaban kasar Cuba

Sauti 03:29
Shugaba Miguel Daiz-Canel kenan da zai maye gurbin Raul Castro a kasar Cuba.
Shugaba Miguel Daiz-Canel kenan da zai maye gurbin Raul Castro a kasar Cuba. Alejandro Ernesto / POOL / AFP
Da: Azima Bashir Aminu

Sabon shugaban kasar Cuba Miguel Daiz-Canel ya yi alkawarin ci gaba da fafutukar da magabatansa suka faro don gina kasar. Sabon shugaban na Magana ne dazun nan bayan da aka tabbatar masa da shi ne zai maye gulbin Raul Castro, kuma zai kasance na farko da zai shugabancin Cuba wanda bai fito daga gidan iyalan Castro ba.Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Dr Abdulhakeem Garba Funtua Malami da ke Makarantar Kimiya fa Fasaha a Kadunar Najeriya kuma mai sharhi kan siyasar duniya don yadda su ke kallon wannan sauyi a kasar Cuba ga kuma yadda tattaunawar ta su ta kasance.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.