Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Maida ofishin jakadancin Amurka a Isra'ila zuwa birnin Kudus ya bar baya da kura

Sauti 20:02
Tutar kasar Isra'ila akan wani tsauni da ke Birnin Kudus.
Tutar kasar Isra'ila akan wani tsauni da ke Birnin Kudus. Reuters
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon kamar yadda aka saba, manyan labarun duniya da suka fi daukar hankula ya yi waiwaye akansu, kuma daga ciki akwai yadda matakin Amurka na maida ofishin jakadancinta zuwa Birnin Kudu ya bar baya da kura, sai kuma halin da ake ciki a Najeriya akan sha'anin tsaro a yankin Birnin Gwari da ke jihar Kaduna.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.