Isa ga babban shafi
Lafiya

Yawan kananan yara da ke kamuwa da cutar HIV na karuwa - UNICEF

Daya daga cikin kananan yara da suka kamu da kwayar cuta mai karya garkuwar jiki ta HIV.
Daya daga cikin kananan yara da suka kamu da kwayar cuta mai karya garkuwar jiki ta HIV. REUTERS
Zubin rubutu: Nura Ado Suleiman
1 Minti

Hukumar kula da yara ta Majalisar Dinkin Duniya wato UNICEF, ta nuna damuwarta dangane da yadda ake samun karuwar yawan yaran da ke kamuwa da cuta mai karya garkuwar Jiki wato AIDS ko kuma CIDA a Najeriya.Inda ta ce a halin da ake ciki a yanzu akwai yara dubu 240,000 da ke dauke da wannan cuta a kasar.Wakilinmu a garin Abuja Kabir Yusuf ya hada mana rahoto a kai.

Talla

Yawan kananan yara da ke kamuwa da cutar HIV na karuwa - UNICEF

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.