Lafiya Jari ce

Al'umma sun yi na'am da shirin WHO kan fara yaki da safarar Taba Sigari a watan Satumba

Sauti 10:08
Reuters

Matakin na hukumar lafiya ta duniya WHO wadda ta ambata fara yaki da safarar ta taba sigarin a watan Satumba mai zuwa tuni ya fara samun karbuwa ga al'umma musamman iyaye wadanda ke ganin ita ce hanyar ta fara shaye-shaye.