Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan abin da ke ci muku tuwo a kwarya

Sauti 15:38
Shirin a wannan karon ya baku damar yin tsokaci kan kowanne fanni na rayuwa.
Shirin a wannan karon ya baku damar yin tsokaci kan kowanne fanni na rayuwa. Reuters

Shirin Ra'ayoyin masu saurare tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin baki kan duk wani abu da ke ci muku tuwo a kwarya ko kuma yabawa ko jinjina kan wani batu koma yin kira ga shugabanni kan wasu fannonin rayuwa.