Jam'iyyun siyasar Pakistan sun ki amincewa da sahihancin zaben kasar

Sauti 19:39
Tsohon dan wasan Cricket na Pakistan, Imran Khan na jam'iyyar PTI, yayin sanar da yin nasara a zaben kasar. 26 ga watan Yuli, 2018.
Tsohon dan wasan Cricket na Pakistan, Imran Khan na jam'iyyar PTI, yayin sanar da yin nasara a zaben kasar. 26 ga watan Yuli, 2018. PTI handout/via REUTERS

Shirin Mu Zagaya Duniya, kamar yadda ya saba, ya yi waiwaye ne kan wasu daga cikin manyan labaran mako mai karewa.Daga cikin muhimman al'amuran da suka dauki hankali a duniya kuma akwai zaben kasar Pakistan, wanda jam'iyyun siyasar kasar da wasu jami'an sa ido na kasashen ketare, suka yi ikirarin an tafka magudi a cikinsa.