Amurka ta maida takunkumi kan kasar Iran

Sauti 20:03
Shugaban kasar Amurka Donald Trump.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump. REUTERS/Leah Milli

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako, wanda ya saba tattaunawa da kuma bitar manyan al'amuran da suka faru a cikin mako, ya soma ne da waiwayen halin da alakar Amurka da Iran ke ciki, bayan da shugaba Donald Trump ya bayyana cewa a shirye yake ya tattauna da gwamnatin Iran domin cimma sabuwar yarjejeniya kan nukiliyarta.