Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Ambaliyar ruwa ta raba mutane sama da dubu 200 da muhallansu a India

Sauti 19:00
Jami'an agaji a India a lokacin ceton mutane daga ambaliyar ruwa a yankin Aluva da ke kudancin jihar Kerala. 18 ga Agusta, 2018.
Jami'an agaji a India a lokacin ceton mutane daga ambaliyar ruwa a yankin Aluva da ke kudancin jihar Kerala. 18 ga Agusta, 2018. REUTERS/Sivaram V
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako, da ya saba bitar manyan al'amuran da suka faru a cikin mako wanda Garba Aliyu Zaria ya gabatar, ya soma ne da waiwayen gagarumar ambaliyar ruwan da ta afkawa Jihar Kerala da ke kasar India, wadda ta hallaka sama da mutane 320, tare da raba wasu sama da dubu 200 da muhallansu.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.