Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Majalisar dinkin duniya tace galibin makarantu a duniya basu da ruwan sha mai tsafta

Wallafawa ranar:

hukumar lafiya ta majalisar dinkin duniya ta ce yanzu haka rabin makarantun duniya basu da tsaftatacin ruwan sha, da kuma bandaki, tare da wajen wanke hannu. Al'amarin da majalisar dinkin duniyar ta yi gargadin cewa, na barazana ga koshin lafiyar yara da kuma malamansu.Ga dai ra'ayoyin wasu daga cikin masu saurare kan wannan rahoto, a tattaunawar da ta hada su da Zainab Ibrahim.

Hukumomin bayar da agaji a kasar Congo sun kadamar da wani shirin jinkai  2015 wajen samar da ruwan sha mai tsafta  ga kimanin mutane milin 5,2.
Hukumomin bayar da agaji a kasar Congo sun kadamar da wani shirin jinkai 2015 wajen samar da ruwan sha mai tsafta ga kimanin mutane milin 5,2. Photo OCHA/ Philippe Kropf
Sauran kashi-kashi