Bakonmu a Yau

Dr Aminu Umar kan barazanar Amurka ta kulle Ofishin jakadancin Falasdinu

Wallafawa ranar:

Amurka ta sanar da aniyarta ta rufe Ofishin jakadancin Falasdinu da ke birnin Washington DC, a wani mataki da shugaba Trump ke kokarin tilastawa Falasdinawan amincewa da tayinsa na zama kan teburin shawara bisa nasa shirin bijiro da zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya.Kan haka muka tuntubi Dr Aminu Umar na kwalejin Kimiyya da Fasahata ta Kaduna a tarayyar Najeriya, inda yayi mana fashin baki kan tasasirin wannan mataki na Amurka.

Trump dai na kokarin tilastawa shugabannin yankin na Falasdinu amincewa da hawa teburin sulhu don tattaunawa kan rikicin yankin gabas ta tsakiya.
Trump dai na kokarin tilastawa shugabannin yankin na Falasdinu amincewa da hawa teburin sulhu don tattaunawa kan rikicin yankin gabas ta tsakiya. REUTERS/Kevin Lamarque
Sauran kashi-kashi