Bakonmu a Yau

Ahmed Tijjani Lawal kan harin Amurka na ranar 11 ga watan Satumban 2001

Wallafawa ranar:

Yau shekaru goma sha bakwai kenan Amurkawa ke tunawa harin kunar bakin wake da wasu mahara suka kai kan wasu tagwayen benaye a kasar ranar 11 ga watan Satumbar shekarar 2001.Harin da aka yi kiyasin cewa ya lakume rayuka sama da dubu 3000 ya girgiza ilahirin Amurka da ma duniya baki daya, lamarin da ya sauya alkiblar yaki da ta’addanci da ta ke yi. Ahmed Tijjani Lawal, mai sharhi a al’amuran kasashen waje ya yi mana fashin baki kan yadda Amurka ke kallon wannan rana da kuma tasirin da yaki da ta’addanci yayi ya zuwa yanzu.

Harin da aka yi kiyasin cewa ya lakume rayuka sama da dubu 3000 ya girgiza ilahirin Amurka da ma duniya baki daya.
Harin da aka yi kiyasin cewa ya lakume rayuka sama da dubu 3000 ya girgiza ilahirin Amurka da ma duniya baki daya. REUTERS/Leah Millis
Sauran kashi-kashi