Bakonmu a Yau

Dr. Isa Abdullahi kan huldar Afrika da Turai

Sauti 03:52
Shugaban Gudanarwar Kungiyar Kasashen Turai Jean Claude Juncker
Shugaban Gudanarwar Kungiyar Kasashen Turai Jean Claude Juncker REUTERS/Vincent Kessler

Shugaban Kungiyar Kasashen Turai Jean Claude Juncker ya bayyana cewar kasashen Afrika na bukatar kasuwanci da zuba jari ne maimakon agajin da ake bai wa yankin. Juncker ya fadi haka ne lokacin da yake bayyana manufofin kungiyar na shekaru 5 masu zuwa. Dangane da wannan, Bashir Ibrahim Idris ya tataunawa da masanin tattalin arzikin Dr. Isa Abdullahi na Jami’ar Kashere.