Bayani game da matsalar tattalin arzikin kasar Venezuela
Wallafawa ranar:
Sauti 19:50
Cikin wannan shiri wanda Micheal Kuduson yake gabatarwa za'a ji bayani game da sukurkucewar darajar tattalin arzikin kasar Venezuela, za'a kuma aji banbancin motsin kasa da girgizan kasa.Sai ayi sauraro lafiya.