Bukin binne gawan Kofi Anan a Ghana na cikin muhimman labaran yau

Sauti 19:58
Bukin Binne gawan Kofi Anan tsohon Sakataren Majalisar Dinkin Duniya
Bukin Binne gawan Kofi Anan tsohon Sakataren Majalisar Dinkin Duniya REUTERS/Francis Kokoroko

Cikin shirin namu na wannan lokaci za'a ji yadda aka binne gawan tsohon Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Kofi Anan a Ghana, akwai labaran siyasar Nigeria.Sai ayi sauraro tare da Garba Aliyu Zaria.