Iran

Kungiyar IS ta dau alhakin kai hari Iran

Shugaban kasar Iran Hassan Rohani.
Shugaban kasar Iran Hassan Rohani. STRINGER/AFP

Shugaban kasar Iran Hassan Rouhani da kaukausar murya ya sanar da cewa kasar sa za ta mayar da martani zuwa masu hannu ga kazamin harin da aka kai zuwa ayarin dakarun kasar a dai dai lokacin da suke gudanar da fareti a wani gari dake kudu maso yammacin kasar.

Talla

Shugaba Rouhani ya yi kaukausar suka zuwa masu taimakawa kungiyoyin IS kungiyar yan ta’ada da bayyanai domin ruguza zaman lafiyar kasar ta Iran .

Harin da kungiyar IS ta dau alhakin kaiwa a yau yayi sanadiyar mutuwar mutane 29 tareda raunata da dama daga cikin farraren hula.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.