Cikin wannan shiri na Mu Zagaya Duniya na Garba Aliyu Zaria akwai bayanai game da halin da ake ciki a kasar Indonesia inda girgizan kasa ta hallaka mutane 1,600 Akwai kuma rahoto game da rikicin kasar Jos a Nigeria.