Tambaya da Amsa

Masana Sun Yi Bayani Game Da Mahaukaciyar Iska

Sauti 19:33
Tsohon Sakataren Majal Ban Ki-moon a lokacin da yake jawabin bude taro na 18 game da rage dumamar yanayi a Doha ranar 4- 12-2012
Tsohon Sakataren Majal Ban Ki-moon a lokacin da yake jawabin bude taro na 18 game da rage dumamar yanayi a Doha ranar 4- 12-2012 REUTERS/Fadi Al-Assaad

Cikin wannan shiri na Tambaya da Amsa da Michael Kuduson zai gabatar za'a ji bayanin masana game da mahaukaciyar iska da goguwa dake barna a wasu kasashen duniya.