Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu sauraro kan Ranar Abinci ta Duniya

Wallafawa ranar:

Kowacce Ranar 16 ga watan Oktoba, rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ke warewa a matsayin ranar samar da abinci ta duniya. Taken bikin na bana dake gudana a birnin Geneva shi ne ‘Ana iya magance yunwa a duniya.’Shirin Ra'ayoyin ku masu sauraro na wannan lokaci, ya baku damar tofa albarkancin bakinku kan yadda harkar noma da samar da abinci ke gudana a yankunan ku.

Wasu manoman shinkafa a birnin Siliguri dake arewa maso gabashin kasar India. (5/07/2008).
Wasu manoman shinkafa a birnin Siliguri dake arewa maso gabashin kasar India. (5/07/2008). REUTERS/Rupak De Chowdhuri
Sauran kashi-kashi