Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Jami'an tsaron Amurka na bincike kan wanda da ya aika wasikun bam zuwa ga masu adawa da Donald Trump

Sauti 19:51
Cesar Altieri Sayoc wanda ake zargi da aika wasiku makale da bam ga masu adawa da shugaban Amurka Donald Trump.
Cesar Altieri Sayoc wanda ake zargi da aika wasiku makale da bam ga masu adawa da shugaban Amurka Donald Trump. REUTERS
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan mako kamar yadda aka saba ya yi waiwaye kan wasu daga cikin muhimman labaran duniyar da suka dauki hankula, daga ciki kuma akwai batun kisan gillar da aka yiwa dan jaridar Jamal Kashoggi a ofishin jakadancin Saudiya dake Istanbul, sai kuma batun wasiku akalla 13 makale da bama-bamai zuwa ga wasu manyan masu adawa da shugaba Donald Trump, ciki harda Hillary Clinton.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.