Mu Zagaya Duniya

Firaministan Birtaniya ta lashi takobin fita daga Kungiyar Turai

Wallafawa ranar:

Cikin wannan shiri na Mu Zagaya Duniya akwai bayanai game da halin da ake cikin a kokarin da Firaministan Birtaniya Theresa May ke yi domin ganin Birtaniya ta fice daga cikin kungiyar Tarayar Turai.Ga shirin wanda Garba Aliyu Zaria zai gabatar.

Firaministan Birtaniya Theresa May ke jawabi gaban majalisar Birtaniya
Firaministan Birtaniya Theresa May ke jawabi gaban majalisar Birtaniya rfi