Dr AbdulHakeem Garba Funtua kan jagorancin tsohon shugaban Amurka George H.W. Bush

Sauti 03:32
Taron bankwana da gawar tsohon shugaban Amurka George W. H. a birnin Washington.
Taron bankwana da gawar tsohon shugaban Amurka George W. H. a birnin Washington. REUTERS/Jonathan Ernst/Pool

An kammala bikin jana’izar tsohon shugaban Amurka na 41, George H.W. Bush, wanda ya rasu yana da shekaru 94 a duniya, inda yau ake asaran binne shi, a birnin Texas.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr AbdulHakeem Garba Funtua kan jagorancin tsohon shugaban na Amurka, da kuma abinda za’a tuna da shi.