Bitar manyan batutuwan da suka auku a makon da ya kare

Sauti 20:00
Shugaban Faransa Emmanuel Macron yayin ziyarar da ya kaiwa kasuwar bikin Kirsimeti ta Strasbourg.
Shugaban Faransa Emmanuel Macron yayin ziyarar da ya kaiwa kasuwar bikin Kirsimeti ta Strasbourg. Jean-Francois Badias/Pool via REUTERS

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan rana, kamar yadda aka saba ya yi bitar manyan labarun da suka faru a makon da ya kare, da ciki kuma akwai yadda bukukuwan Kirsimeti suka gudana a wannan shekara.