Dr Tukur Abdulkadir na Jamiar Jihar Kaduna a Najeriya kan fara ficewar sojin Amurka daga Syria

Sauti 02:52
Yanzu haka dai matukar Sojin suka kammala ficewa daga kasar zai ragewa Turkiyya kammala kakkabe mayakan na IS daga Syria.
Yanzu haka dai matukar Sojin suka kammala ficewa daga kasar zai ragewa Turkiyya kammala kakkabe mayakan na IS daga Syria. Delil SOULEIMAN / AFP

Rahotanni daga kasar Syria na cewa wani rukuni na hadakar sojan da ke samun goyan bayan Amurka ciki har da na Birtaniya da Faransa wadanda ke yaki da IS a Syria yanzu haka sun fara ficewa daga kasar bayan matakin Donald Trump na janye ilahirin dakarun.Tun a shekara ta 2014 Dakarun kawancen suka shiga Syria inda su ke yakar kungiyar IS. Garba Aliyu Zaria ya nemi ji daga Dr Tukur Abdulkadir na Jami'ar Jihar Kaduna a Nigeria kan ko ya ya masana ke kallon wannan janyewa? ga kuma yadda tattaunawarsu ta kasance.