Halin da ake ciki kan shirin ficewar Birtaniya daga cikin kungiyar kasashen Turai

Sauti 20:07
Fira Ministar Birtaniya Theresa May, lokacin da take jawabi bayan sake lashe zaben yankan kauna da 'yan majalisu suka yi kan gwamnatinta. 16/1/2019.
Fira Ministar Birtaniya Theresa May, lokacin da take jawabi bayan sake lashe zaben yankan kauna da 'yan majalisu suka yi kan gwamnatinta. 16/1/2019. Reuters/CLODAGH KILCOYNE

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' kamar koda yaushe yayi bitar manyan batutuwan da suka auku a cikin makon da ya kare. Cikin shirin za a ji inda aka kwana game da ficewar Britania daga cikin kungiyar kasashen Turai, sai kuma boren da masu taguwa mai ruwan kwai ke yi a Faransa, da sauran muhimman abubuwan da suka auku.