Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar manyan batutuwan da suka auku a makon da ya kare

Sauti 20:02
Taswirar Duniya.
Taswirar Duniya. geotests.net
Da: Nura Ado Suleiman

Kamar yadda aka saba shirin Mu Zagaya Duniya yayi bitar wasu daga cikin muhimman al'amuran da suka auku a makon da ya kare. wasu daga ciki batutuwan sun hada da jawabin shugaban Amurka Donald Trump kan halin da kasar ke ciki, sai kuma muhimmancin ranar yaki da cutar Sankara.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.