Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawar Abdoulaye Issa da Hajiya Halima Yahaya kan ranar mata ta duniya

Sauti 03:09
Wasu mata da ke shagulgulan zagayowar ranar mata ta duniya a kowacce 8 ga watan Maris
Wasu mata da ke shagulgulan zagayowar ranar mata ta duniya a kowacce 8 ga watan Maris Feisal Omar/Reuters
Da: Azima Bashir Aminu

Yayin da yau ake bikin ranan mata ta Duniya, abokin aikinmu, Abdoulaye Issa, wanda yanzu haka yake birnin Yaounde na Janhuriyar Kamaru ya tattauna da Hajiya Halima Yahaya, daya daga cikin matan da ke can Yaounde, inda suka duba matsalolin da mata ke fuskanta a can

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.