Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Isa Sanusi Daraktan Amnesty a Najeriya kan yadda kungiyar ta zargi sojin Amurka da kisan fararen hula a Somalia

Sauti 03:36
Kungiyar ta Amnesty International ta zargi sojin Amurka da kisan Fararen hula a Somalia ta hanyar fakewa da yaki da ta'addanci
Kungiyar ta Amnesty International ta zargi sojin Amurka da kisan Fararen hula a Somalia ta hanyar fakewa da yaki da ta'addanci AFP PHOTO / STR
Da: Azima Bashir Aminu
Minti 5

Kungiyar agaji ta Amnesty International ta zargin dakarun Amurka da aikata laifuffukan yaki wajen cigaba da kashe fararen hula a kasar Somalia a cikin shekaru biyu da suka gabata, da zummar yaki da ta’addanci.Kungiyar ta ce ta kwashe dogon lokaci tana gudanar da bincike akai, kuma tana da kwararan shaidun dake tabbatar da zargin. Dangane da wannan zargi, mun tattauna da Daraktan yada labaran kungiyar ta Amnesty da ke Najeriya, Malam Isa Sanusi kuma ga bayanin da yayi mana kan rahotan nasu.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.