Bakonmu a Yau

Datka El Harun Muhammad kan ranar yaki da nuna wariyar launi

Sauti 03:23
Daya daga cikin masu zanga-zangar nuna kin masu nuna wariyar launi.
Daya daga cikin masu zanga-zangar nuna kin masu nuna wariyar launi. Wehump.org

Yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin yaki da wariyar launin fata da abubuwan da ke haifar da kyamar jama’a.Taken ranar ta bana shi ne yakar dabi’ar nuna kyamar jama’a wanda ke haifar da rikici a fadin duniya.Kan wannan rana Garba Aliyu Zaria ya tattauna Dr Elharoun Mohammed mai sharhi game da lamurran duniya dake makarantar Kimiyya da Fasaha dake Kaduna.