Farfesa Dandatti kan rikicin Libya
Wallafawa ranar:
Sauti 03:35
Majalisar Dinkin Duniya da Kungiyar Kasashen Turai sun bukaci gaggauta tsagaita wuta a Libya, bayan da dakarun Khalifa Haftar suka yi musayar wuta da dakarun gwamnati, wanda ya yi sanadiyar rasa rayuka da kuma tserewar dubban mutane.Akan wannan batu, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin siyasar kasar kuma tsohon Jakadan Najeriya a Libya, Farfesa Dandatti Abdulkadir.