Tattaunawar Tasi'u Zakari da Arch Bishop Agnatius Kaigama kan ranar Easter

Sauti 03:13
Shugaban Darikar Katlika na duniya Fafaroma Francis yayin jawabansa na Easter
Shugaban Darikar Katlika na duniya Fafaroma Francis yayin jawabansa na Easter Vincenzo PINTO/AFP

Yau ce ranar bikin Easter, ranar da mabiya addinin Kirista ke tuna ranar da Yesu ya tashi zuwa sama. Bikin na bana ya zo a cikin wani yanayin tashin hankali, sakamakon jerin hare haren da wasu Yan ta’adda suka kai mujami’un Sri Lanka, wadanda suka yi sanadiyar hallaka mutane 290.Muhammad Tasiu Zakari ya tattauna da Arch Bishop Ignatius Kaigama, shugaban mabiya darikar Katolika dake Jos kan bikin, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.