Mu Zagaya Duniya

Muhimman labarai a cikin makon da ya kawo karshe 18-26/04/2019

Sauti 20:02
Tambarin gidan rediyon rfi
Tambarin gidan rediyon rfi RFI法广

Shirin mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu Zaria ya tabo muhimman labaran da suka faru cikin makon nan a sassa daban-daban na duniya. Asha sauraro Lafiya.