Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Muntaka Usman na Jamiar Ahmadu Bello da ke Zaria kan rikici tsakanin Google da Huawei

Sauti 03:40
Takaddama tsakanin manyan kamfanonin fasahar biyu a duniya ta kunno kai ne bayan tsanantar rikicin kasuwanci tsakanin Amurka da China
Takaddama tsakanin manyan kamfanonin fasahar biyu a duniya ta kunno kai ne bayan tsanantar rikicin kasuwanci tsakanin Amurka da China ALAIN JOCARD, CHRISTOF STACHE / AFP
Da: Michael Kuduson

Miliyoyin masu amfani da wayoyin hannu na Android a sassan duniya za su fuskanci matsalolin amfani da wayoyin na su saboda matakin da manyan kamfanonin Google na Amurka da kuma Huawei na China suka dauka na yanke dankon zumuncin da ke tsakaninsu.Matakin wanda ke zuwa a wani lokaci da kasashen biyu ke cacar baka da yakin cinikayya tsakanin su.Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Farfesa Muntaka Usman na Jamiar Ahmadu Bello dake Zaria masani tattalin arziki na duniya don jin yadda suke kallon lamarin.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.