Mexico

Mexico na shirye don shiga tattaunawa da Amurka

Andres Manuel Lopez Obrador Shugaban kasar Mexico
Andres Manuel Lopez Obrador Shugaban kasar Mexico REUTERS/Henry Romero

Shugaban Mexico Andres Manuel Lopez Obrador a jiya asabar a wata ganawa da manema labarai ya bayyana Amurka a matsayin kasar da take a shirye domin shiga tattaunawa da kasar sa,ya kuma jaddada aniyar sa don gani an kawo karshen jan kaffa da kasashen biyu suka fada dangane da batun haraji da Amurka ta bulo da shi.

Talla

A kasar ta Mexico,a yau ake guadanar da zaben gwamnoni,wanda ke a matsayin zakaran gwajin dafi ga Shugaban kasar dake fuskantar kalubale daga wasu yan kasar da ke ganin gazawar sa wajen shawo kan wasu daga cikin matsalloli kama daga yan cin rani da rashin aikin yi da ya hadabi matasan kasar ta Mexico.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.