Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Dalilan da ke sanya kai harin Intanet dama wadanda suka fara kai harin a tarihi

Sauti 26:50
Dakin na'urorin Vienna bayan kai mata harin Intanet
Dakin na'urorin Vienna bayan kai mata harin Intanet REUTERS/Heinz-Peter Bader
Da: Azima Bashir Aminu

A cikin shirin Tambaya da Amsa tare da Micheal Kuduson na wannan mako za su amshi tambayoyin da suka hada da dalilan da kan sanya kakabawa kasa takunkumi, tarihi fara kai harin Intanet da ma kasar da ta fara kai shi, da dai sauran amsoshin tambayoyin da ku masu saurare kuka aiko man. Asha saurare Lafiya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.