Mu Zagaya Duniya

Muhimman labaran sassan duniya na makon da ya gabata - daga rfi

Sauti 19:34
Shirin kan mayar da hankali game da muhimman labaran da suka faru a karshen mako.
Shirin kan mayar da hankali game da muhimman labaran da suka faru a karshen mako. Pixabay/thiagocaribe

Shirin Mu Zagaya Duniya tare da Garba Aliyu a wannan makon ya tabo muhimman labaran da suka faru a sassan duniya, Ayi saurare lafiya.