Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Makomar taron kungiyar kasashen Afirka AU a birnin Yamai

Sauti 20:12
Zauren taron kungiyar kasashen Afirka AU a Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar. 2019
Zauren taron kungiyar kasashen Afirka AU a Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar. 2019 AFP/ISSOUF SANOGO
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Mu Zagaya Duniya kamar yadda aka saba ya waiwayi wasu daga cikin muhimman al'amuran da suka auku a makon da ya kare. Daga cikin manyan labarun da shirin ya duba, akwai taron kungiyar kasashen Afirka AU, makomar shirin samar da rugagen makiyaya a Najeriya da kuma ziyarar da shugaban Amurka Donald Trump ya kai Korea ta Arewa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.