Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan ranar yawan al'umma ta Duniya

Sauti 15:00
Cinkoson jama'a a birnin Landon na kasar Burtaniya
Cinkoson jama'a a birnin Landon na kasar Burtaniya AFP/File

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan ranar tare da Micheal Kuduson, ya tattauna ne kan ranar 11 ga watan Yuli da Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar yawan al'umma ta Duniya, domin yin nazari kan batutuwa da yawan jama'a kan janyo domin magance wa.