Tambaya da Amsa

Karin haske kan mutuwar Osama bin Laden da kuma alakarsa da Amurka

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da Amsa kamar, ya amsa wasu tambayoyi da masu sauraro suka aiko, ciki har da mutuwar Osama bin Laden da kuma alakarsa da Amurka, sai kuma bayani kan juyin juya hali, manufarsa, illoli da kuma amfaninsa.

Osama Bin Laden.
Osama Bin Laden. Reuters