Mu Zagaya Duniya

Muhimman labaran sassan duniya na makon da ya gabata

Wallafawa ranar:

Kamar yadda aka saba a kowane mako, Shirin Mu Zagaya Duniya tareda Garba Aliyu Zaria, yayi bitar muhimman al'amuran da suka auku a makon da ya gabata, inda ya leka yankuna da kuma kasashe kamar su Hong Kong,Indiya da Pakistan, sai Amurka da kuma nahiyar Afrika.

Dubban masu zanga-zangar adawa da mulkin China a Hong Kong.
Dubban masu zanga-zangar adawa da mulkin China a Hong Kong. REUTERS/Kim Hong-Ji