Mu Zagaya Duniya

Taron manyan kasashen Duniya a Faransa

Wallafawa ranar:

Shugabanin manyan kasashen Duniya sun samu ganawa a Biarritz dake Faransa dangane da manyan batutuwa da suka jibanci tattalin arzikin kasashen Duniya,tsaro da wasu batutuwa can daban.A cikin shirin Mu zagaya Duniya Garba Aliyu Zaria ya mayar da hankali ga wasu daga cikin batutuwa da suka shafi siyasar Duniya.

Firaministan Birtaniya  Boris Johnson a wata ganawa da Donald Trump Shugaban Amurka a taron Faransa
Firaministan Birtaniya Boris Johnson a wata ganawa da Donald Trump Shugaban Amurka a taron Faransa ©Stefan Rousseau/Pool via REUTERS