Wasanni

Tababa da rashin tabbas sun mamaye zaben Messi a matsayin gwarzon FIFA

Sauti 10:00
Lionel Messi,yayin bukin karrama shi, a matsayin gwarzon FIFA na shekarar 2019.
Lionel Messi,yayin bukin karrama shi, a matsayin gwarzon FIFA na shekarar 2019. REUTERS/Flavio Lo Scalzo

Shirin duniyar wasanni tare da Ahmed Abba ya maida hankali dangane muhawar masana kan cancanta ko akasin Lionel Messi, amatsayin gwarzon dan wasan FIFA na shekarar 2019.