Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 74

Sauti 20:06
Zauren Majalisar Dinkin Duniya, inda shugabanni da wakilan kasashen duniya ke halartar taro kashi na 74, kan batutuwa da dama.
Zauren Majalisar Dinkin Duniya, inda shugabanni da wakilan kasashen duniya ke halartar taro kashi na 74, kan batutuwa da dama. REUTERS/Lucas Jackson
Da: Nura Ado Suleiman
Minti 21

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon kamar yadda aka saba, yayi bitar manyan al'amuran da suka faru a sassan duniya cikin makon da ya gabata. Taron shugabanni da wakilan kasashe karo na 74 a zauren majalisar dinkin duniya, na daya daga cikin muhimman batutuwan da shirin na Mu Zagaya Duniya ya yi bita.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.