Bakonmu a Yau

Mai Martaba Sarkin Agadez Umaru Alhaji Ibrahim Umaru kan mutuwar tsohon shugaban Faransa Jaque Chirac

Sauti 03:28
Mai martaba sarkin Agadez Umaru Alhaji Ibrahim Umaru
Mai martaba sarkin Agadez Umaru Alhaji Ibrahim Umaru Nigerdiaspora

A wanan litinin ne Al’umma Faransa ke yin ban kwanan karshe ga Tsohon shugaban kasar su Jack Chirak wanda ya rasu rana 26 ga wanan watan. Tsofon shugaban wanda ya taka muhimmiyar rawa wajan daga daraja Faransawa, na cigaba da samun jinjina daga shugabanni da kuma manyan mutane a nahiyar Afirka.Akan wanan, Umar Sani yayi hira da Mai Martaba Sarkin Agadez, Umaru Alhaji Ibrahim Umaru. Ga abunda yadda tattaunawa su ta kasance